<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>464</hymn_number>
<title>Mai Tsarki LW464</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Mai tsarki, mai tsarki, Allah mai tsarki
 Ubangiji karɓi sujadarmu
 Allah mai tsarki.

[V2]
 1)Mala'iku na sama suna rairawa
 Suna cewa kai ne mai tsarki
 Allah mai tsarki.
 Korus

[V3]
 2)Ƴaƴenka sun taru domin sujada
 Muna roƙo ka tsarkake mu
 Don kai ne mai tsarki.
 Korus

[V4]
 3) Mutanenka mun taru domin raira yabo
 Muna cewa kai ne mai tsarki
 Allah mai tsarki.
 Korus

[V5]
 4) Dukan halittu na duniya masu lumfashi
 Mu ɗaukaka Allah mai tsarki
 Ubangijinmu.
 Korus</lyrics>
</song>